katafaren jirgin ruwa

IQNA

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, katafaren jirgin ruwan Iran da ke dauke da mai zuwa kasar Lebanon ya isa gabar ruwan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486309   Ranar Watsawa : 2021/09/14